Kannywood
Masha Allah: Dan musa Gombe ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Advertisment
Shahararren mawakin nan Muhammad musa dan musa gambe ya samu kafuwar ɗa namiji wanda ya radawa suna Abdulazeez Dan musa (Abbah).
A madadin CEO Hausaloaded da mabiyanta suna taya dan musa murna samun karuwa Allah ya raya a bisa sunnah, Allah ya baiwa mahaifiyar ta lafiya, Allah ya hore abin takalihu.
Ga hotunan dan musa nan da amarysa.