Kannywood
Wuff!! Mustapha Nabraska Yayi Sabon Aure Tare Da Amaryasa
Advertisment
A yau ne jarumi Mustapha Nabraska yayi wuff da wata Budurwa wanda ya yi posting shafinsa na instagram.
Mustapha Nabraska ya yi amarya. Ya wallafa hoton sa tare da amarya Fati a soshiyal midiya tare da gode wa jama’a kamar haka: “Alhamdu lillah, ni Mustapha Badamasi Nabraska da amarya ta Fatima Shehu. Na zama sabon ango. Ina roƙon addu’a Allah ya haɗa kan uwargida da amarya. Na gode wa duk wanda su ka sami halartar zuwa wajen ɗaurin aure. Na gode, na gode.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com