jerin yan matan da suka yi bidiyon iskanci a kannywood
jerin yan matan da suka yi bidiyon iskanci a kannywood sun hada da Maryam Hiyana, da Kubura Dako, da Zainab indomie, da Maryam Booth, da kuma safarau kwana casa’in
Wadannan Yan matan da za su a cikin jerin sunaye da muka kawo muku dukkansu baby wadda bata yi bidiyon iskanci ko kuma mu ce bidiyon batsa, ko bidiyo tsirara.
A ciki akwai jarumar da za a ce ita ce wadda ta bude musu fili domin daga kanta ne aka fara samun bullar bidiyon wata jarumar kannywood ana amfani da ita ido na kallon ido tamkar a finafinan batsa.
Wannan jarumar ba wata ba ce face Maryam Hiyana. To amma tun daga lokacin da wannan lamarin ya faru sai ta yi wuf ta auri mutumin ya yi mata wannan lalatar wanda har yau tana tare da shi, wannan ne ma dalilin da ya sanya aka manta da abinda ta aikata, muna fatan Ubangiji ya yafe mata ya amshi tubanta.
Bayan shudewar bidiyon iskancin Maryam Hiyana sai kuma daga bisani ita ma Kubura Dako zargi ya bayyana a kanta cewa ita ma an samu bullar bidiyon ta na iskanci.
Amma duk da nata bidiyon bai samu sahihancin da na Maryam Hiyana ya samu, sai ita kuma ta dakatar da Shirin film ta yi tafiyarta zuwa kasar malasia da sunan karatu wanda tun daga lokacin ba a kara ganinta a cikin harkar film ba.
Haka kuma bayan dukkan wadannan cases din sun lafa, kwatsam wata rana sai ga sabon bidiyo ya sake bulla na Zainab indomie inda aka ganta tsirara tare da wani babban mutum a yan siyasar Nigeria a swimming pool.
Batun wannan bidiyon iskancin da Zainab indomie ta yi ba karamin rikici ya kawo a masanaantar kannywood ba wanda daga bisani sai da Zainab indomie ta dakatar da harkar film na tsawon lokaci duk saboda wannan bidiyon.
To amma ita daga bisani sai ta sake dawowa masana’antar kannywood din inda aka ci gaba da harkokin shirya finafinai da ita.
Haka abubuwa su ka ci gaba da wakana har zuwa Lokacin da wani mawaki mai suna deezell ya saki bidiyon batsa na Maryam booth wanda a shima a shekarar 2020 ya yi trending sosai.
Ita ma a nata bangaren Maryam booth duk da hukumar tace finafinai bata dakatar da ita ba, amma a bisa dole ta bar garin Kano ta koma Abuja da Zama saboda tsabar hantara da tsangwama da ta ci gaba da fuskanta wurin mutane saboda bidiyon batsa da ta yi.
Lamari na karshe da ya auku na abinda ya shafi bidiyon tsiraici a masana’antar kannywood shi ne ba safarau kwana casa’in.
Ita ma wannan jarumar bidiyon iskancinta ya fara bayyana ne tun lokacin da ta dauki bidiyon jikinita tsirara sannan ta turawa wani saurayinta a WhatsApp.
Wannan bidiyon ba karamin cece ku ce ya janyo ba, wanda a saboda shi ne tashar arewa24 ta dakatar da jarumar da ga gita a cikin shirin kwana casa’in.
Domin samun cikakken bayani sai ku Kalli wannan bidiyon
https://youtu.be/EpF5P0PYHBk