Hausa Musics
MUSIC :Nura M Inuwa – Muradina Annabi Ne
Advertisment
Nura M inuwa – Muradina Annabi Ne download mp3 song.
Wanda kuma da ita wakar tayi dadi sosai da irin kalamai da yayi amfani wajen rerata da Qafiya da dai sauransu.
Muradina Annabi ne waka ce da zakuji dadinta sosai da sosai domin kuwa akwai kalamai sosai a cikinta.
Kuyi amfani da alamar download mp3 wajen saukar da wannnan waka.