Hausa Musics
MUSIC : Ahmad Shanawa ~ Bariki


Advertisment
Wannan waka ta ahmad Shanawa yayi tane akan yan mata yan bariki amma fa har mazan bai bari ba wanda a can ne rayuwarsu ke karewa.
Wanda zakuji yadda yadi yadda ya fahimta akan mace ‘yar bariki take kare rayuwarta lokaci zuwa lokaci.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wannan waka ku saurara.
DOWNLOAD MP3
One Comment