Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO : Sani Liya Liya – Mahaukaciya

Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mahaukaciya”.

Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.DOWNLOAD VIDEO :  Sani Liya Liya – Mahaukaciya

Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.

Saurari wannan waka mai suna “Mai Aljana 1″ yadda bidiyon yayi barkwanci sosai.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button