Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic _ Aisha buhari “Aisha Indo”
Man gyada baka barci ya rerawa Aisha buhari waka mai taken “Aisha Indo” wanda a ciki babu abinda yake sai yabon ta akan mijinta.
Daman hausawa kance albarkacin kaza Kadangare ke Shan ruwan kaso to wannan akwai kamshin gaskiya a wannan karin maganar bahaushe.
Yana da kyau ku saurari wannan waka saboda Nazifi dai ba sai ance muku komai ba daman kunsan shi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)