Muhimmiyar sanarwa akan Labarina Season 9 – Aminu Saira


Yanzu yanzu fitaccen mai bada umurnin a Masana’atar Kannywood ta shirya Hausa fina finai ya fitar da sanarwar akan shiri mai dogon zango wanda ake haskawa duk ranar juma’a da misalin karfe 8:30pm a tashar YouTube mai suna saira movies sai kuma tashar talabijin ta arewa24tv da misalin karfe 9:00pm.
Shine a yau din nan ya fitar da sabuwa sanarwa akan masoya masu kallon shirin Labarina zango na shidda 6 inda ya fitar da sanarwar a shafinsa na sada zumunta inda yake cewa.
“SANARWA AKAN LABARINA SEASON 9. Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a Ramadan In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa, Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon muna godiya ga masoya wannan shiri na”
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




