Hausa Musics
AUDIO+ VIDEO : Fresh Emir – Wasika Ga Shugaban Kasa Episode 3
Advertisment
Fresh Emir mai lakabi da aku mai bakin magana yau ya sake zo muku da wani sabon zance wanda daman wasika zuwa ga shugaban kasa ya fara ta daga kashi na farko har gashi an zo kashi na ukku.
Wanda yanzu haka cikin wannan ya nuna sunyi nadamar zaben buhari irin yadda anka sanshi da tausayi amma ya chanza sai kashe mutane ake amma ko zuwa baiyi ba musan abinda yake nufi ba.
DOWNLOAD MP3