Politics Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Ga Oga
Advertisment
Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.
A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “Ga Oga” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.
A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.
Wannan wakar anyi tane domin samun Nasarar abba Kabir Yusuf a kotun koli da anka tabbatar da Abba Kabir Yusuf.
Advertisment