Politics Musics

VIDEO + AUDIO :  Tijjani Gandu –  Madugu Karka Kafarmu

Mawakin siyasa wanda yayi suna da wakar ‘Abba gida gida’ mawakin kwankwaso yayi sabuwa waka mai suna kafarka kafarmu wanda ma’ana ko ina ya koma suna biye da shi.

Tjjani Gwandu ya fadi baitoci sosai a cikin wannan wakar wanda duk dan tafiyar kwankwasiyya zaiyi na’am da ita.

Ana rade raden cewa karashen wannan  wata na maris ne kwankwaso zai fice daga jam’iyar PDP.

Sai kuyi amfani da download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button