Politics Musics

MUSIC: Sani Liya Liya – Atiku Kawai Full Music

Shahararren mawakin barkwanci wakokin sambisa sani liya liya kenan yazo muku da sabuwa waka mai suna ‘Atiku kawai”.

Atiku kawai waka ce da mawakin yayi barkwanci hadi da kalamai na cewa bana zasu fattataki jam’iyyar Apc in sha Allah.

Wakar Atiku kawai akwai ban dariya da nishadi sosai a cikin wannan waka daga sautin Audio din ta har zuwa video din wannan waka.

Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da Audio yayin da zaku kalli bidiyon wakar kai tsaye.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button