Hausa Musics

MUSIC : Auta waziri – Zuciya

Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.

Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ”zuciya” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.

Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.

Wakar ‘zuciya ‘ waka ce da anka zuba kalaman soyayya so a cikinsa sosai.

Album din kewa album ne wanda anka rera wakoki masu dadi da nishadi a cikinsu.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button