Hausa Musics

ALBUM : Adam A Zango – Babu Lokaci Mp3 Album

Advertisment

Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki a yau mun zo kuma da sabon kundin album na prince zango mai suna “Babu Lokaci “.

Adam a zangi kamar yadda yayi alƙawarin cewa zai fitar muku da sabon kudin album dinsa mai sababbin wakokin domin nishadantarwa to yau ya fitar da shi.

A cikin wannan kudin album din yanzu an samu wakoki hudu daga ciki wanda muma bamuda tabbacin sune kawai ko da saura amma idan akwai zamu sanar da ku.

Ga jerin wakokin nan hudu zaku iya saurare kai tsaye ko kuyi download.

Advertisment

1. Adam A zango –  Matan Aure

 

2. Adam A zango – Manyan Mata

 
 

3. Adam A zango – Allah Ya Gyara

 

4. Adam A zango – Na Baki soyayya

 
5. Adam A Zango – Diana
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button