Hausa Musics

VIDEO + AUDIO :Garzali Miko – Zan Sha Madara

Advertisment

Assalamu alaikum warahamatullah Albishirinku yan uwana ma’abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa wakar Garzali Miko mai suna “Yakamata kigane inasonki”.

Wannan wakar itama dai daga audio din har Video wakar tayi kyau sosai sai dai kun saurara.

Ga bidiyon nan da zaku iya kallo a Youtube channel dinsa kai tsaye ko kuma Downloading.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Related Articles
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button