Hausa Musics
MUSIC & VIDEO : Sarkin waka – Kwadayi ( Labarina song)
Advertisment
Nazir m Ahmad wanda anka fi sani da sarkin waka ya fitar da sabuwa da ake cikin shirin labarina season 8 wanda ake chakwakiyya sosai a cikinsa.
Sarkin waka yayi wakar kwadayi mabudin wahala domin irin yadda yayiwa maryam jarabawa kuma taci wanann jarabawa tabbas maryam ta cika yar halak.
Kwaɗayi waka ce da take da kalamai na maso dogon buri da kuma kwaɗayi abun duniya ido rufe tabbas kuma buƙata wannan waka.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar ko kallo.
Advertisment