Hausa Musics
VIDEO : Adam A Zango ~ ‘Inda Rai Da Rabo’ Ft Momee Gombe
Advertisment
Wakar inda rai da rabo waka ce wanda ta samu taurari masu haskakawa a masana’atar Kannywood wanda sunka hau wakar Adam a zango da momee Gombe yarinya mai tashi fagen ghawan wakokin Bidiyo a masana’atar Kannywood kaf.
Wanda shine sunka zo muku da wannan bidiyo da yayi matukar kyau sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment