Hausa Musics

MUSIC : Dauda Kahutu Rarara – Gawuna is coming

Advertisment

Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwa wakar  wadda yake maganar cewa Gawuna is coming.

Rarara ya mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa ba sai an fada muku duba da irin yadda yake rera wakokinsa.

MUSIC : Dauda Kahutu Rarara - Gawuna is coming

Wannan wakar mai suna Gawuna is coming zakuji irin yadda yayi baitoci sosai a cikinta duba da mawakin daman  yayi fice.

Zaku iya sauraren wannan wakar kai tsaye ko kuyi Amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da wakar.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button