Politics Musics

MUSIC : Rarara –  Jagaba Ya karbi Kasa

 

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.

MUSIC : Rarara -  Jagaba Ya karbi Kasa

Rarara ya baiwa wannan waka suna “Jagaba Ya karbi Kasa” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button