Politics Musics
AUDIO : Aminu Dumbulum – Mu Makafine (kwankwasiyya)
Advertisment
A yau na zo muku da sabuwa wakar aminu Dumbulum wanda ya rera akan tafiyarsu ta kwankwasiyya wanda a cikin wakar ya nuna irin soyayyar da ke tsakaninsu da jagoransu na kwankwasiyya wata Dr.Rabiu Musa Kwankwaso.
Wanda a jiya ne anka fitar da wannan wakar,nasan aminu Dumbulum ba sabon mawaki bane bai bukatar dogon surutu sai dai kun saurara zaku fahimci zance na.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com