Politics Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Sabon Gwnan kanawa
Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.
A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “sabon Gwamnan kanawa ” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.
A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.