Politics Musics
MUSIC : SadiQ Zazzabi – Apc Ta Gaza
SadiQ Zazzabi mai wakar yanzu Abuja tayi tsaf ya sake dawowa da wata sabuwa wakar mai suna Apc ta gaza
SadiQ Zazzabi mawaki ne da yayi fice sosai a wajen wakokin siyasa a Nijeriya.
Wanda a yau shine ya sake zuwa da wata sabuwa wakarsa da ya fitar da waka inda yaje jan kunnen al’umma akan jam’iyar tsintsiya.
Apc ta gaza waka ce da yake nuna shekara takwas da tayi wani abubuwan masu muhimmanci da tayiwa alumma.