Politics Musics
MUSIC : Rarara – Wakuke so Tinubu
Advertisment
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.


Rarara ya baiwa wannan waka suna “wakuke so Tinubu” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Wanda zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin downloading.