Politics Musics

[MUSIC] : Mycan Dangata – Daga Malam sai MalamMycan Dangata ya fito da sabuwa wakarsa mai suna “Malam sai malam”

Wakar malam sai malam wakar kamfin ce ta dan takarar gwamnan jihar kaduna mai girma uba sani wanda yanzu haka shine sanata ta tsakiyar jihar Kaduna.


Uba sani mutum ne wanda ya cancanta zama gwamnan jihar Kaduna duba da irin yadda yake da nagarta da kwarjini a wajen al’umma shiyasa mawaki mycan dangata yayi wannan waka domin ya gaji malam.

Zaku iya shiga wannan link domin saukar da wakar.

[MUSIC] : Mycan Dangata - Daga Malam sai Malam

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button