Politics Musics
MUSIC : Sabuwa Wakar Aminu Dumbulun -Gwamna Mai Lalita A Gindinsa
Advertisment
Wannan wakar ta aminu dumbulun mai suna “Gwamna mai A Gidansa” wanda a wakar ya zuba fasahar sa sosai da kuma chachaki mawaki rarara.
Ga baitocin wakar kadan daga ciki
==> Mai waka barawo
==> Gwamna barawo
==> Kucewa mai bakin jaba akwai sauran bidiyo.
==> Maganar senso na tace fina finai nan ma mun dauki decument mun aje.
==> Gwamna mai lalita a gindi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





