Hausa Musics
[MUSIC] Ado Gwanja – salma Amarya
Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Amada ‘.
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan salma Amarya itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar Salma Amarya waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.