MUSIC: Abdul D One – Umarni


The popular love singer Abdul D one release his new and fantastic brand album of the year in 2024 tittle KIBANI LOKACINKI very amazing album.
Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken umarni wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2024 mai suna Kibani Lokacinki
wannan waka dai mai taken umarni an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken kibani Lokacinki Album 2024 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din KIBANI LOKACINKI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai taken sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.







