Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Fatake Sound Track


Fitattacen mawaki nan nazifi Asnanic ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Fatake Sound track’.
Wakar zinariya waka ce da ta samu aiki sosai duba da mawakin ya dade bai fitar da waka ba shiyasa sai da tashi aiki iya aiki.


Nazifi Asnanic mawaki ne da bai son dogon bayyani amma zamu bari muji daga gareku kan wannan waka.
Fatake shiri ne mai dogon zango wanda yayi fice sosai a cikin shirin da yake haskakawa a halin yanzu.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





