Kannywood

Bidiyon Ummi Rahab Bayan Aurenta A Tiktok

Bidiyoyin Ummi Rahab A Tiktok Bayan Aurenta Da Lilin Baba. Shin Ko Mijin Nata Yabarta Ne Taci Gaba Da Wallafa Hotuna Da Bidiyoyinta Ne? Amarya Ummi Rahab Yau Sati Guda Kenan Da Shan Shagalin Bikinta Inda Lilin Baba Yayi WUFF! Da Jarumar.

Bikin Nasu Yayi Armashi, Sannan Kuma Ya Ba Mutane Da Dama Sha’awa Ganin Cewa Shi Da Ita Dukansu Yan Fim Ne. Kuma Shine Ubangidanta Kafin Ya Aureta Tun Bayan Rabuwarta Da Asalin Ubangidanta Adam A Zango. Shafin hausamini na ruwaito

 

Bikin Na Lilin Baba Ya Bada Armashi Sakamakon Bikin Nashi An Takaita Bidi’a, Inda Bayan Daurin Aure Sai A Tafi Wajen Receiption, Daga Nan Kuma Sai Angon Yasa Amaryarsa A Mota Ya Yiwo Garin Kaduna Da Ita Daga Garin Kano Mahaifarta.

 

Sai Dai Anga Amaryar Taci Gaba Da Wallafa Hotunanta Da Wasu Bidiyo A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok, Hakan Ya Dauki Hankula Tare Da Jan Cece Kuce Na Cewa Ko Mijin Nata Shine Yabarta Taci Gaba Da Wallafa Hotuna Da Bidiyon Nata A Shafukan Sada Zumunta. Ko Kuma Gaban Kanta Kawai Takeyi.

 

Mudai Ma Iya Cewa Bai Kamata Mijin Nata Wato Lilin Baba Yabar Amaryar Tasa Taci Gaba Da Wallafa Hotuna Ko Bidiyo A Shafukan Sada Zumunta Ba. Ganin Cewa Ita Kowa Ya Santa, Kuma Tana Da Mabiya Da Dama. Inda In Wani Bai Kulata Ba. Wani Zai Iya Kulata.

 

Koma Dai Menene Mace Allah Ya Kyauta. Ya Basu Zama Lafiya Da Kuma Zuriya Dayyiba Amin Summa Amin. Ga Bidiyoyin Mun Kawo Muku Su Kamar Haka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button