Kannywood
Ta yaya zaka sai form 100m ace ba zakayi sataba jama’a ?- cewar Sarkin waka Nazir M Ahamd
Advertisment
A yau din nan ne jam’iya mai mulki a Nigeria Apc kenan ta fitar da jadawalin kudin sayar da fam din takara ga yan takara wanda kudin mai takarar shugaban kasa a karkashin tutar jam’iyyar Apc yakai naira miliyan 100M.
Lamarin ya baiwa kowa mamaki sosai duba da yadda ake nuna wannan jami’ya ta talakawa ce amma sai anka ga kudin sunyi yawa.
Shine naziru m Ahmad sarkin waka yayi wani shagube ga kungiyar inda yayi rubuta a shafinsa na sada zumunta twitter yana mai cewa.
“Ta yaya zaka sai form 100m ace ba zakayi sataba jama’a ?? ????Musha ruwa lpy da”
Advertisment
Ta yaya zaka sai form 100m ace ba zakayi sataba jama’a ?? ????Musha ruwa lpy da
— Sarkinwaka (@real_sarkinwaka) April 20, 2022