Hausa Musics
MUSIC : khairat Abdullahi – Zabina


Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ” Zabina” to kuna ina masoya hairat kuzo kuji dame tazo muku dashi a wannan wakar domin jin dadinku.
Khairat Abdullahi mawakiya ce wanda ta dade tana rera wakoki.
Zabina waka ce da ta samu karbuwa domin irin kalamai da ta sanya a cikin wakar.


Khairat Abdullahi tayi kokari sosai wajen rera wannan waka domin farantawa masoyanta rai.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin sukar da wannan waka.