Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart – zance so


Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “zance so ”.
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.
Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina zamani wanda zakuyi mamaki sosai.


Salim Smart yayi kokari sosai wajen fiitar da sabon kudin Album dinsa mai suna “October Ep”
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.