Hausa Musics

MUSIC : Sani liya liya – Dan Ra’ayi

Sani liya liya mai wakar sambisa yayi sabuwa wakar mai suna, “Ra’ayi” wanda itama wannan waka akwai maganganu sosai a cikinta.
Sani liya liya mawaki ne wanda yayi fice wajen wakokin barkwanci da suke nishadantar da mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin wajen saukar da ita.
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button