Hausa Musics

MUSIC: Salim Smart  – Gidan Sarauta ft Khairat

Advertisment

Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Gidan Sarauta”.

Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.

Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.

MUSIC: Salim Smart  - Gidan Sarauta ft Khairat

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button