Hausa Musics
MUSIC :Nura M Inuwa – Sarkin Bichi (Magajin Gida)
I
tama wannan waka tana daya daga cikin sababbin wakokin da nura m inuwa kudin tamburan sarkin bichi Dr. Nasiru Ado Bayero.
Wanda ita wannan waka sunanta Maganin gida itama tayi dadi sosai.