Hausa Musics
MUSIC: Nura M Inuwa – Happy Birthday prince Bello
Advertisment
Gidan sarauta shiri mai dogon zango wanda yanzu ne anka fara daukar wannan fim wanda ya tattara manya manya jaruman kannywood.
Gidan sarauta anyi kudin wakoki cikin fim din inda wannan waka na daya daga cikin wakokin kudin album din.
Happy Birthday prince Bello Wannan waka tana da matukar nishadantarwa a cikin wannan kayata cen shirin wanda zai nishadantar ku sosai.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment