Hausa Musics

MUSIC: Sadi Sidi sharifai – Zuciya Da numfashi

Gidan sarauta shiri mai dogon zango wanda yanzu ne anka fara daukar wannan fim wanda ya tattara manya manya jaruman kannywood.

Gidan sarauta anyi kudin wakoki cikin fim din inda wannan waka na daya daga cikin wakokin kudin album din.

MUSIC: Sadi Sidi sharifai - Zuciya Da numfashi

Zuciya da numfashi     Wannan waka tana da matukar nishadantarwa a cikin wannan kayata cen shirin wanda zai nishadantar ku sosai.

Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button