Qasida
MUSIC : maryam A Sadik – Annabi Nagode


Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fita da sabuwa waka ta mai suna “Annabi nagode”.
Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.


Wannan wakar nema tayi tare da sadik saleh wanda shima fitaccen mawakin soyayya ne.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.