Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko – Auren Masoya


Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Auren Masoya’
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Auren masoya ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Garzali miko mawaki ne wanda tabbas ya iya wakokin gala sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.