Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – wakar Aure Sadik & Halima
Advertisment
A yau munzo muku da wakar shahararren mawakin nan Ali Jita wanda ya rerawa wasu amarya da ango.
Wanda a cikin wannan waka yayi baitoci masu dadi sosai wanda sunka kayatar a gefen soyayya wanda nasan duk kunka saurara zaku nishadantu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com