Kannywood

Bidiyo : Martani ga Garba Shehu Daga mawaki Ado Gwanja Kan Furucin Kashe manoma a Borno

Advertisment

A cikin wannan bidiyo ado gwanja yayi jan hankali akan Buhari ya san abinda ya dace ko da yace so ba komai bane face litpon a shayi a tsoma a yar.
Ko kyandir wanda ake kunawa ayi amfani idan ya kare a yar.
Akwai maganganu sosai a cikin wannan martani na ado Gwanja sosai.
Ga bidiyon nan kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button