Kannywood

Ni ba budurwa bace, da lemon kwalba anka zubar min da budurci na – Maryam kk

Advertisment

Halin Dana Shiga Lokacin Da Amin Fyade Ina Karamar Yarinya, Maryam Ahmad Wacce Afi Sani Da Maryam KK. Ko Kuma Auta 13 x 13. Tayi Cikakken Bayanin Yadda Ta Shiga Harkar Shirya Fina Finai Na KannyWood.

An Fara Da Tambayar Jarumar Tarihin Rayuwarta. Inda Ta Bayyana Cewa An Haifeta A Garin Abuja, Sannan Suna Zama A Abuja Kuma Akwai Gidansu A Kaduna.

Ni ba budurwa bace, da lemon kwalba anka zubar min da budurci na - Maryam kk
Ni ba budurwa bace, da lemon kwalba anka zubar min da budurci na – Maryam kk Hoto/Instagram: Maryam kk

Amma Yanzun Harkokin Aikinta Sun Dawo Da Ita Garin Kano.

Da’a Tambayeta Yadda Ta Shigo Masana’antar KannyWood, Sai Ta Bayyana Cewa Ita Kawai Tsintar Kanta Tayi A Harkar, Sannan Kuma Ta Samu Shiga Ne Ta Wajen Abokan Yayyinta.

Cikin Hirar Ne Ta Bayyana Yadda Rayuwarta Ta Fiskanci Qalubale Yayin Da A Mata Fyade Tana Yar Shekaru Goma Sha Biyu Da Haihuwa.

Hakan Yasa Rayuwarta Ya Shiga Wani Hali, Daga Nan Ne Duk Wani Namiji Da Aji Yana Sonta Da Aure Sai Ayi Kutun Kutun A Hanashi, Ace Ai An Taba Mata Fyade.

Ga bidiyon nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button