Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Mai Bhk


Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki a yau munzo muku da tsohuwar wakar nura m inuwa mai suna “Mai Bhk’.
Wakar Mai Bhk waka ce da tayi fice sosai a cikin wakokin nura m inuwa wanda tayi tasiri sosai a lokacin da ya fitar da wakar.

Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar waka.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






