Kannywood

Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442

Advertisment

Salisu Officer na masana’antar Kannywood ya yi ƙarin bayani kan dambarwar da ke faruwa tsakanin Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Kano Malam Abba Almustapha da Mai Bai wa Gwamnan Kano Shawara kan harkokin Masana’antar Kannywood Malam Sunusi Oscar.

Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442
Salisu officer yayi bayyani akan dambarwar da ke tsakanin Abba elmustapha da Sunusi oscar 442

Hakan ya biyo bayan zarge-zargen da Oscar ya yiwa Almustapha har ma ya kafa hujja da cewa shi Salisu Officer ya faɗa masa cewa ya sanar da Almustapha an ci zarafin jagoran NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso amma ya yi buris.

Salisu Officer ya yi ƙarin bayani kan lamarin

” Daman siyasa ta gaji irin wannan sama da kasa din kuma tabbatar da zamu shirya gaba daya mu dai-dai ta ina tunanin wannan ba akan wancan Es ne ko SSA ne ba wancan yana yiyuwa wani abu ne daban.

Abinda yasa naga sunusi oscar yayi fustin wata waka inda yayi martani akan sai yayiwa Es wato Abba elmustapha sai yace wallahi bai duba ba minene nace wani ne yayi waka ya zagi Rabiu musa kwankwaso yace wallahi bai gani ba amma idan ya gani.

Mun gama waya kenan sai ga sunusi oscar ya kirani yana cewa gani ko nace eh nayiwa ES forwarding amma yace bai gani ba to wnanan kalma bai gani ba itace ta fito.

Salisu officer yace suna nan suna kokari domin su shirya wannan dambarwa tsakaninsu yan gida basa son har sai wani bare ya shigo cikin ta.”

Domin sauraren ƙarin bayyanin zaku iya saurarrawa a nan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button