Hausa Musics

MUSIC : Nazifi Asnanic – Labarina Sound Track

Advertisment

Fitattacen mawaki nan nazifi Asnanic ya sake zo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Labarina Sound track’.

Wakar zinariya waka ce da ta samu aiki sosai duba da mawakin ya dade bai fitar da waka ba shiyasa sai da tashi aiki iya aiki.MUSIC : Nazifi Asnanic - Labarina Sound Track

Nazifi Asnanic mawaki ne da bai son dogon bayyani amma zamu bari muji daga gareku kan wannan waka.

Labarina shiri ne mai dogon zango wanda yayi fice sosai a cikin shirin da yake haskakawa a halin yanzu.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button