Hausa Musics
MUSIC : maryam A Sadik – Nema Female version


Advertisment
Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fita da sabuwa waka ta mai suna “Nema”.


Maryam a sadik matashiya mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.
Wannan wakar nema tayi tare da sadik saleh wanda shima fitaccen mawakin soyayya ne.
Advertisment
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.