Labarai

kada ki bari su dandana muddin basu saye ba, idan suka dandana ba zasu saye ba kuma zaya rube – cewar wata budurwa

Advertisment

Wata fitacciyar mai amfani da kafar sada zumunta ta yi wani rubutu a shafinta na samu zumunta inda tayi magana mai tayar da kura kafarfen sada samunta Murjanatu Diri

Mutane da dama sunyiwa wannan maganar farasa da yawa amma da majiyarmu ta tattauna da ita sai ta nuna cewa wannan jan hankali ne take ga yan uwanta mata ba maganar batsa ba ga dai abinda take nufi da wannan kalamar kamar yadda tayi mana bayyani

Jan hankali na zuwa ga yan uwana mata “kada ki bari su dandana muddin basu saye ba, idan suka dandana ba zasu saye ba kuma zaya rube”

Ma’anar abunda nake magana anan shine, kada kibari a matsayinki na mace wani namiji yayi amfani da damarki wajen kwashe darajarki, kada ki bari namiji yayi amfani dake wajen dandana darajarki komai tsanani komai wuya ki rike mutuncinki ga mijinda zaki aura.

Saboda duk namijinda ya rigada ya sanki a matsayin ya mace ba lallai ne ya aureki ba, koda ma ya aureki bazai taba ganin darajarki ba a matsayinki na ya mace.

Allah yabamu ikon kiyayewa, ya bamu ikon hankuri da rudin zamani.”

Hausaloaded sun tattaro muku Martanin mutane a ƙarƙashin wannan fustin .

@Nasiru halidu sakaba cewa yake : Jan kunne cikin hikima amma ka wadda tasan kanta, Allah ya biyaki da mafificin alkhairi

@salisu muazu tungan magajiya Cewa yake : Hhmm aunty kenan ai Bai rubewa,,Sai dai bazai Kara darajja ba

@abdulrrahman aliyu cewa yake : Na fahimce ki sarai

Mundun Suka #Daddanna da Wahala Su saye kuma zasu baiwa Abokanin Su labari

@usman furo illiyasu cewa yake : Amma dai baya rubewa, saidai kuma darajarsa ta tafi kenan.

Allah yayi mana tsari da abinga

@sheikh khalifa salihu bashir cewa yake: Ai matsalar yanzu sune suke fara cewa a dandana kafin a mallaka wai Service before pay…

Domin su kansu zakin da suke ya ishesu sai sun bayar an dandana
.

@faruku Bello kwasgara cewa yake : Indai har gaskiya akeso

To idan har ka ga abinda ke yima, to basai ka dandana ba , saye kawai ya kamata kayi, bayan ka saye sai ka Dandana harma ka cinye duka, Kinga Kaci halak malak

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button