Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Farar Amarya
Advertisment
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘Farar Amarya’ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.