Labarai
Hotuna: Ango da amaryasa suna soyewa Bello El-Rufi’a da Aisha
Advertisment
Dan majalisa bello El-Rufi’a wanda yake ɗa ga tsohon gwamnan jihar kaduna Nasiru El-Rufi’a shine yayi sabbabin hotuna da amaryasa aisha habibu.
Bello El-Rufi’a ya auri A’isha a matsayin mata ta biyu wanda idan baku manta yayi aure a shekarar 2015 da ya auri kamilah a cikin garin kaduna.
Aisha habibu anyi auren ne a garin abuja asirance wanda Aisha har kasuwa ce ta yar zaman gida bace.
Ga hotunan nan kasa.
Advertisment