Hausa Musics
MUSIC: Sani Ahmad – kukan zuciya
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken ‘Kukan zuciya’
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “kukan zuciya” wanda tayi dadi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download da ke kasa domin saukar da wakar.